Buhari ya ce zai rika rika bai wa masu digiri a fannin koyarwa aiki da kudin kashewa kai-tsaye
Ministan Ilmi Adamu Adamu ne ya bayyana wannan albishir a wurin Taron Ranar Ilmi ta Duniya, ranar Litinin a Abuja.
Ministan Ilmi Adamu Adamu ne ya bayyana wannan albishir a wurin Taron Ranar Ilmi ta Duniya, ranar Litinin a Abuja.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Gwamnati tarayya ta janye umarnin da ta ba makarantu su koma domin daliban ajin karshe damar rubuta jarabawar WAEC.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Adamu ya fadi haka a Abuja bayan da ya karbi rahoton Kwamitin Musamman Na Binciken Zargin Lalata da Kananan Yara ...
Baffa wanda kafin nada shi TETFund hadimi ne ga Ministan Ilmi Adamu, an nada shi ne a ranar 2 Ga ...
Kashi 1 bisa 3 na ’yan Najeriya duk jahilai ne
Ba za mu iya biyan bukatun malaman jami’o’i ba
Daga nan ya ce duk wanda aka kara kamawa, to ya kuka da kan sa.
Tilas sai an rika kashe akalla naira tirilyan daya a duk shekara a fannin ilimi.