APC ta yafe wa Lawali Shuaibu da Inuwa Abdulkadir laifukan su
Shugaban Jam'iyyar Adams Oshiomhole ya bayyana haka bayan taron jam'iyyar da akayi a Abuja ranar Talata.
Shugaban Jam'iyyar Adams Oshiomhole ya bayyana haka bayan taron jam'iyyar da akayi a Abuja ranar Talata.
Kotun daukaka Kara ta dakatar da dakatan da kotun Abuja ta yi wa shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomhole.
Jam'iyyar APC reshen jihar Edo ta takatar da shugaban jam'iyyar na Kasa, Adams Oshiomhole daga jam'iyyar.
An daina jin yadda binciken sa ya kasance, tun bayan da ya fice daga PDP ya koma APC cikin 2018.
Jam'iyyar APC ta sanar da dakatar da mataimakin shugaban jam'iyyar yankin Arewa Maso Yamma.
Babban Lauyan PDP, Levi Uzeugwu ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke amsa tambaya daga Shugaban Kotun, Mohammed ...
Jam’iyyar bata dauka wannan hukunci ba sai bayan da ta lashe zaben shugaban kasa.
Jihohin sun hada da Imo, Ogun, Zamfara da kuma Ondo.
Zan yi wa dan takarar gwamnan Ogun na APC kafar-ungulu a zaben gwamna
Kashi 70 na wadanda zan yi aiki da su idan na doke Buhari matasa ne da mata