Buhari bai maida Osinbajo saniyar-ware ba – Fadar Shugaban Kasa
Omoworare ya yi wannan ikirari ne a lokacin da ya kira taron manema labarai ranar Laraba a Abuja.
Omoworare ya yi wannan ikirari ne a lokacin da ya kira taron manema labarai ranar Laraba a Abuja.
INEC ta bada sanarwa yau ne 18 Ga Oktoba, ranar rufe karbar sunayen ‘yan takara, kamar yadda dokar da ta ...
Ita kuma Tina Adike, ita ce aka ce hankalin Buhari ya fi karkata ta zama shugabar mata ta kasa.
Sai dai kuma ya ce wata kungiya ce mai suna wanda ya yi kama da “CAN” ta fitar da sanarwar ...
Dandazon masu zanga-zanga sun zagaye hedikwatar ofishn jam’iyyar APC na kasa da ke Abuja.
Oyegun ya bayyana haka ne da nuna rashin jin dadin sa ga yadda jam'iyyar ta ke watangaririya.
Tsohon gwamna Oshiomhole wanda ya taba yin shugabancin kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ya bayyana wannan aniya ta sa ce ...