Tuba nake Sarki, Guiwowi na a kasa – Zango ga Ali Nuhu
Daga baya, Rahama ta janye wannan Magana inda ta ta roki yafiya daga Zango.
Daga baya, Rahama ta janye wannan Magana inda ta ta roki yafiya daga Zango.
Bayan haka zango ya rada masa suna na gayu, 'Star Boy' wato ' Yaro mai Shanawa'.
Yaya kake ji idan aka kira ka da wannan suna?
Ya karantar da yadda 'ya'ya ke yin biyayya ga iyayen su.
Ita kuma Umma Shehu ta yi fama ne da zargin rashin samun kyakkawar ilimin adinin ta na musulunci.
Adamu ya kamala fim dinsa na gwaska da yafi kowa ce fim da aka taba yi a farfajiyar Kannywood tsada.
Ni na nature bane kuma ba Ina yi don in burge kowa bane.
Jarumai kamar su Ali Nuhu, Nafisa Abdullahi, duk sun halarci bukin.
Ummah ta kara da cewa, ta kashe kudi masu yawa wajen shirya fim din da ya shige miliyoyin naira.