Hukumar Inshorar lafiya ta gano masu morewa shirin na boge byAisha Yusufu March 29, 2017 Wadanda aka cire din suna morewa shirin ne ba tare da samun sahihiyar amincewar hukumar ba.