Kotu ta tsare shugaban makarantar da ya rika yin lalata da tagwayen daliban sa byAisha Yusufu January 14, 2020 Alkalin kotun Sherifat Solebo ta dage shari’ar zuwa ranar 24 ga watan Fabrairu.