Hukumar Kare Haƙƙin Mallaka ta ƙwace wasu litattafan bogi har na Naira miliyan 7
Sannan ta ce jami’an hukumar a ƙarƙashin babban jami’inta, Ambrose Odoh, ya jagoranci kai samamen bayan samun bayanan sirri.
Sannan ta ce jami’an hukumar a ƙarƙashin babban jami’inta, Ambrose Odoh, ya jagoranci kai samamen bayan samun bayanan sirri.
Za a gudanar da gasar ne a yankin Arewacin Rhine-Westphalia a Bochum dake ƙasar Jamus daga 16 zuwa 27 ga ...
Jam'iyya ta uku cikin masu ƙarar iya ce APM ta uku a cikin masu ƙalubalantar nasarar da Tinubu ya yi ...
Ya ce Sojojin Najeriya da na Birtaniya za su ci gaba da yin aiki tare domin ratattakar Boko Haram.
Sakataren Gwamnatin Abdullahi Baffa, ya ce za a karɓo kadarorin sama da tirliyan ɗayada Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta sayar.
Kwankwaso ya yi wannan bayani lokacin da ake tattaunawa da shi a gidan rediyon Dandal Kura, Maiduguri jihar Barno.
Buhari ya aika tawagar yin ta'aziyya da jajen, kwana ɗaya bayan ya umarci jami'an tsaro su tabbatar sun kamo waɗanda ...
Sai dai kuma wadanda su ka mutu din kamar yadda wani karin bayani ya tabbatar daga baya, sun kai mutum ...
Kasafin Kudin Sojoji na 2021 tun daga albashi da komai, ya kai naira bilyan 500.
Yakin da gwamnatin Jonathan ce ta haramta Boko Haram da kuma gwamnatin Amurka tun cikin 2013, gwamnatin Buhari kuma ta ...