Tinubu ya yaba wa Sule Lamiɗo a taron Ƙaddamar da littafin tarihin rayuwar sa
Kowane ɗan ƙasa, ba tare da la'akari da dangantakar sa da jam'iyya ba, yana da gurbin zama a teburin tattaunawa ...
Kowane ɗan ƙasa, ba tare da la'akari da dangantakar sa da jam'iyya ba, yana da gurbin zama a teburin tattaunawa ...
Kuma irin abin da take yi a TikTok ya jawo mahukunta a Kano, musamman Hizba gurfanar da ita a gaban ...
Majiyoyinmu sun bayyana cewa ‘yan bindigar sun sace matan marigayin biyu tare da ‘yarsa wacce ke karatu a jami’a.
Hukumar Sa-ido kan Hada-hadar Kuɗaɗe (SEC), ta jaddada cewa ta rattaba amincewa ga kamfanonin kirifto' biyu
Idris ya yi kira ga Ƙungiyar Ƙwadago da ta koma kan teburin tattaunawa tare da rungumar albashi mai ma’ana da ...
Ya ce hakan kaɗai ya haramta kwangilar, domin an bayar da kwangilar ga makusantan Shugaba Tinubu, ba bisa ƙa'ida ba.
Yayan sa mai suna Samuel Abbey ya ce an bindige shi a ƙofar gidan sa, wajen ƙarfe 9 na dare, ...
“Yanzu mafi karancin shekarun shiga jami’a shine 18 amma mun ga dalibai masu shekaru 15, 16 dake karatu a jami’a.
Ni da kai na na tuntuɓi waɗannan attajirai, kuma suka yi mana alƙawarin katange makarantu 100 kyauta a faɗin jihar ...
Adesina ya yi kira ga mutane da su ci gaba da ba jami’an tsaro baya domin samun nasara a yankin ...