Coronavirus: Gwamnati ta saka dokar hana zirga-zirga na kwanaki 14 a jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bala Mohammed na daga cikin mutane uku din da suka kamu da cutar a jihar.
Gwamnan jihar Bala Mohammed na daga cikin mutane uku din da suka kamu da cutar a jihar.
Haka kuma ya halarci bukin babban Dan Sufeto Janar din 'yan sandan Najeriya Hassan Adamu kuma duk an yi musabaha.
Rahoton ya kuma bayyana cewa kasar Chana da a nan ne cutar ta fara barkewa ta fara samun ragowar yaduwar ...
Kotun ta yanke wannan hukunci ne ranar Juma’a bayan Lauyan Sanusi ya bukaci kotu ta ba tsohon sarki ‘yan cin ...
An sallame su bayan an tantance su daga zargin kusanci da kuma mu’amala ko kuma yi wa Boko Haram aiki.
Hadiza ta ce ta tafi da ‘ya’yan ne sabida ita ma tana da ikon yin gaka bisa ga karantarwar addinin ...
A Daina Kayan Lefe Ko A Dora Wa Ango Nauyin Sayen Kayan Daki?
Tun da farko dai Danbaba da Kakale na PDP sun kai kara, inda ba su yi nasara ba a Kotun ...
APC da dan takarar ta, tsohon gwamna, Mohammed Abubakar sun garzaya kotu, amma kuma a jiya kotu ta kori karar ...
Wadanda aka sakin sun bayyana cewa sun shafe kwanaki 32 a hannun ‘yan bindiga kafin gwamnati ta tattauna batun amincewa ...