Ina da tabbacin samun nasara a wannan zabe – Inji Atiku
Ina da tabbacin samun nasara a wannan zabe
Ina da tabbacin samun nasara a wannan zabe
Shugaban NEMA na jihar Barno, Mohammed Garga ne ya bayyana haka.
A duk mako hukumar su kan saurari koke-koken aukuwar ambaliyar ruwa a sassan jihar.
Gambo Jimeta nan nan da ran sa, bai mutu ba.
Mu dama muna so mu gana be domin mu fahimci juna sannan mu gaya musu abin da yake damun mu.
Shugaba Buhari dai ya tafi kasar Britaniya.