Majalisar Dattawa ta nemi a bayar da kashi 1 na harajin-jiki-magayi ga jihohin da tarzomar #EndSARS ta fi yi wa illa
Jihohin da aka fi yi wa barnar dai sun hada Lagos, Ondo, Cross River da Akwa Ibom.
Jihohin da aka fi yi wa barnar dai sun hada Lagos, Ondo, Cross River da Akwa Ibom.
Su kuma Rukunin da ke shan lantarki a naira 27.20, yanzu sai sun rika biyan naira 47.09 a kowane 'yunit'.
Sannan kuma ya koka dangane da karanci ilmin mata da kuma rashin yawaitar mata a fannonin bincike.
Za a fuskanci barkewar ambaliya sosai cikin watan Satumba