ZABEN BAUCHI: Buhari ya ce ba Zai saka baki ba, abi doka – Inji Gwamnan Bauchi
A gobe ne Talata ne INEC ta ce za a ci gaba da tattara sakamakon.
A gobe ne Talata ne INEC ta ce za a ci gaba da tattara sakamakon.
An gano kamayamayar miliyan 500 da ake zargin Babayo da hannu a ciki dumu-dumu
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Nuhu Gidado ya mika takardar ajiye aiki.