Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin wasoson naira tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure ya yi kan gwamnan CBN, Emefiele
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin an dagargaje naira tiriliyan 89 na wasu kuɗaɗen harajin da aka daɗe ana tarawa.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin an dagargaje naira tiriliyan 89 na wasu kuɗaɗen harajin da aka daɗe ana tarawa.
Ministan kuma ya raba wa sauran makusantan sa na siyasa motoci takwas samfurin Prado SUV'S, sai Toyota Hilux guda huɗu, ...
Sai dai kuma sanarwar ta ce Punch da ma sauran kafafen da suka buga rahoton na Punch, ba su fahimci ...
Malami ya bayar da kwangilar ga M. E. SHeriff & Co cewa ya gano tare da tantance kadarorin a cikin ...
Ya kamata Ku sani Buhari a matsayin sa na shugaba, ya na da 'yanci a kan dokokin ƙasar nan da ...
Misali mai kyau dangane da wannan shi ne irin labaran da ake yadawa game da kungiyar fafutukar kafa kasa Biafra
Malami ya ce kudin ya karu ne saboda ajiya da ya sha a asusun banki a kasar Amurka da New ...
Gwamnonin Jihohin Lagos, Ekiti, Oyo, Osun, Ogun da Ondo ne suka kafa dakarun a farkon Janairun 2020.
Dama kuma an rika yin zarfin cewa kamfanin na wasu abokan Malami ne.
Inde, dan asalin Jihar Katsina, ya yi shugabancin kwastan a zamanin mulkin Goodluck Jonathan.