El-Rufai ya goyi bayan Majalisar Dattawa Tarayya domin kiran ‘yan bindiga da suna ‘yan ta’adda
Ya na magana ne a kan ɓarnar da 'yan bindiga ke ci gaba da yi a jihohin Arewa maso Kudu, ...
Ya na magana ne a kan ɓarnar da 'yan bindiga ke ci gaba da yi a jihohin Arewa maso Kudu, ...
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.
Daga karshe, ina rokon Allah Subhanahu wa Ta'ala da yaci gaba da kare muna mutuncin Mai Martaba Sarki, amin.
Masu bautar kasa uku sun rasu a hadarin mota a Katsina
Likitoci 893 ne suka rubuta wannan jarabawan inda daga ciki 412 ne suka yi nasara.
Yadda ta kaya a wasannin da kasashen biyu suka hadu da juna, tun daga 1973 zuwa 2017.
Abdullahi ya ce maharan sun far wa kauyen ne da misalin karfe 2:30 na dare suna harbi ta ko ina.
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar ya kai karar hukumar Zabe wajen shugaban Kasa Muhammadu Buhari ranar Litini.
Kada ku sake zaben gwamnatocin da suka fadi ba nauyi, gargadin Abdulsami ga matasa