Buhari yayi ganawar sirri da Saraki da gwamnoni 4
Bayan wadannan gwamnoni, zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya halarci ganawan.

An gudanar da taron addu'an ne a babban filin idi da ke jihar.