BIN-DIDDIGI: Kashi 1 bisa 3 na Ministocin Buhari duk daga jami’a daya su ka fito
Ita kuwa Karamar Ministar Muhalli, Sharon Ikpeazu, ta halarci ABU cikin 1981, inda ta yi jarabawar shiga Jami’a, wato IJMB.
Ita kuwa Karamar Ministar Muhalli, Sharon Ikpeazu, ta halarci ABU cikin 1981, inda ta yi jarabawar shiga Jami’a, wato IJMB.
Domin tabbatar da tsaro Zango ya ce Jami'ar ta tattaunawa da malamai, masu ruwa da tsaki da sauran mutane kan ...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in kasar nan, JAMB, ta fidda jerin sunayen jami'o'i 10 da 'Yan Najeriya suka fi nema ...
Labarin bulluwar cutar covid-19 a duniya ta fara ne a karshen shekarar 2019 a yankin Wuhan na kasar China.
A karshe dai JAMB da ABU sun amince cewa za a dauke ta a fannin da take so din.
'Yan sanda sun ceto daliban jami'ar Ahmadu Bello da aka yi garkuwa dasu a titin Abuja-Kaduna
Na kashe wa harkokin ilmi naira tiriliyan 1.3 daga 2015 zuwa yau
Arewa maso Gabas da ya hada da Gombe, Adamawa, Bauchi, Yobe da Barno, akwai jami’a 2 kacal.
Malaman jami'o'in sun koka kan burus da gwamnati ta yi da su cewa gaba daya jami'o'in kasar nan ba za ...
Khalid ya fadi haka ne a Shikka - Zariya da yake zantawa da manema ranar Alhamis.