2023: Tinubu ya fi cancanta zama ‘mujaddadin’ ayyukan Buhari – Mukhtar, Sarkin Matasan Tinubu
Shugaban Ma’aikatan Sanata Abu Ibrahim, mai suna Mustapha Ahmed ne ya wakilce shi a wurin taron ganawa da manema labarai ...
Shugaban Ma’aikatan Sanata Abu Ibrahim, mai suna Mustapha Ahmed ne ya wakilce shi a wurin taron ganawa da manema labarai ...
Su na magana ne a kan zargin da aka yi cewa sanatocin APC za su yi amfani da jami’an tsaro ...
Zai yi wuya a iya kafa 'yan sandan jihohi a kasar nan.
Ibrahim ya ce bai kamata a yi amfani da ‘yan sandan jihohi a manyan al’amurra kamar gudanar da zabe ba.
Tace bayanan rahoton bai gamsar da ita ba.
“ Babu wanda ya kai mini hari a wannan taro, duk da cewa naji wai an kai ma wasu manyan ...
Sama da mutane 5000 ne suka canza sheka zuwa jam’iyar APC a taron.