Kotu ta fara ɗaure manoman da su ka ci bashin ABP na CBN su ka ƙi biya
Cikin watan Nuwamba, 2015 ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙirƙiro Shirin Bayar da Lamuni Ga Ƙananan Manoma
Cikin watan Nuwamba, 2015 ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙirƙiro Shirin Bayar da Lamuni Ga Ƙananan Manoma
An rika bayar da rance a kan kudin ruwa kashi 9 bisa 100 kacal na adadin kudaden da manomi ya ...