Dino Melaye ya yi ribas, ya yaba karrama Abiola da Buhari ya yi
Dino ya ce ba a fahimce sa bane kwataKwata.
Dino ya ce ba a fahimce sa bane kwataKwata.
Dino ya ce tabbas idan har hakan zai zauna toh fa sai an yi wa dokar gyara.
shugaba Buhari ya ce zai bai wa marigayi Abiola babbar lambar girmamawa ta GCFR
Alaafin na Oyo, Lamidi Adeyemi ne ya nada shi