Yaushe ‘Yan Najeriya da ke fama da yunwa za su yi hutun 12 Ga Yuni – Atiku
Ranar 12 Ga Yuni ita ce ranar ruhin fafutikar dimokradiyya a Najeriya, kuma kandagarkin jingina rayuwar mu.
Ranar 12 Ga Yuni ita ce ranar ruhin fafutikar dimokradiyya a Najeriya, kuma kandagarkin jingina rayuwar mu.
Najeriya ta rika hutun ranar dimokradiyya a ranar 29 Ga Mayu, tun bayan komawar kasar a kan mulkin dimokradiyya cikin ...
PDP ta kwance wa APC zani a jihar Oyo duk da gwamnan jihar dan APC ne
Ban yi da-na-sanin shiga juyin mulkin gwamnatin Ironsi ba
A yanzu ka cika shekaru 77, mene ne babbar nasarar ka ko kuma cikas da ka samu a rayuwa.
Sannan kuma a gaskiya mulkin kama karya ake yi a jam'iyyar APC musamman ga matasan Najeriya.
Ya kara tunatar da kashe su Ken Saro Wiwa da Abacha ya sa aka yi.
Ban ga amfanin sauya ranar ba, domin babu wani amfani.
Kola Abiola ya bayyana cewa yayi matukar farin cikin karrama mahaifinsa
Buhari ya nemi wannan gafara ce a ranar Talata yayin da yake bada lambar girmamawa ta kasa ga Abiola.