ASUU ta janye yajin aiki byAisha Yusufu February 7, 2019 Kungiyar ta sanar da haka ne bayan zama da tayi da wakilan gwamnati a Abuja.