Wasu ‘yan Najeriya 319 sun kara dawowa daga Afrika ta Kudu
An sauke su a Filin Jirgin Sama na Murtala Mohammed da ke Lagos, daidai karfe 7:21 na dare.
An sauke su a Filin Jirgin Sama na Murtala Mohammed da ke Lagos, daidai karfe 7:21 na dare.
Sai dai kuma 24 daga cikin su sun bijire sun ce su fa sai sun tsallaka zuwa Turai ko a ...
A ranar Asabar ne dai mai zuwa APC za ta yi taron gangamin ta a Abuja.