RIGIJI GABJI: Kamfanin Simintin BUA ya kinkimo bashin dala miliyan 500 don faɗaɗa harkokin sa da samar wa matasan Arewa 12,000 aiki nan take
BUA zai yi amfani da kuɗaɗen don samar da wadataccen siminti ta hanyar inganta wutar lantarki a masa'antar siminti wadatacce ...