RASHIN TSARO: An kashe mutane 113 cikin sati daya a Zamfara byAshafa Murnai March 7, 2019 0 Har ila yau rahoton yace sun sace mutane 60, cikin har da wani dagacin gunduma daya.