Jihohin Imo, Ogun da Kano sun fi yawan wadanda Buhari ya nada mukamai
Babban birnin Tarayya ce a karshe inda ko maigadi ba a nada ba.
Babban birnin Tarayya ce a karshe inda ko maigadi ba a nada ba.
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
An barbaza jami'an tsaro a ko ina a cikin garin.
Rikicin dai tsakanin yan kabilar Igbo ne da Hausawan jihar.
Sannan kuma an fatattaki wasu da suka kai hari unguwannin Hausawa dake garin Aba.
Za a ba hukumar ba da agajin gaggawa NEMA domin raba wa jihohin.