Gobarar bututun gas ta kashe mutane 19 a Abia
Kamfanin Dillancin Labarai ya ruwaito cewa matar da mijin ta sun kubuta, amma gidan su ya kone kurmus.
Kamfanin Dillancin Labarai ya ruwaito cewa matar da mijin ta sun kubuta, amma gidan su ya kone kurmus.
Kalu ya jawo wa Mai Shari'a wata aya mai lamba 126 da ke cikin Dokar Gabatar da Shaidu
Kwamitin Majalisa ya gabatar da rahoton sa bayan binciken sauraren ra’ayoyi dangane da rufe hedikwatar da suka ce ‘yan sanda ...
Sannan kuma ni bai taba tuntuba ba kafin ya dauki ko ma wane irin mataki ya dauka.”
Kalu ya ce zai ba Obasanjo ansa idan ya dawo daga tafiyar sa.
Babban birnin Tarayya ce a karshe inda ko maigadi ba a nada ba.
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
An barbaza jami'an tsaro a ko ina a cikin garin.
Rikicin dai tsakanin yan kabilar Igbo ne da Hausawan jihar.
Sannan kuma an fatattaki wasu da suka kai hari unguwannin Hausawa dake garin Aba.