NAFDAC ta bankaɗo wani wuri da ake sake wa jabun magunguna kwali a jihar Abia
A cikin wannan gini ne ake sauya wa magungunan kwalaye da kuma kwanan watan wa’adin da aka ɗibar wa magungunan ...
A cikin wannan gini ne ake sauya wa magungunan kwalaye da kuma kwanan watan wa’adin da aka ɗibar wa magungunan ...
Kasashen Afrika masu tasowa na daga cikin kasashen dake fama da yaduwar cutar da rashin magungunan dakile yaduwar cutar.
Dan karamin yaron da Alozie ya yi kokarin yanke wa gabansa na asibiti likitoci na duba shi a dalilin raunin ...
A na su ɓangaren, 'Sojojin Najeriya za su yi wa IPOB luguden ramuwar-gayya', kamar yadda Hedikwatar Tsaro ta tabbatar.
Sauran mambobin sun haɗa da Ƙaramin Ministan Gas, Ekperipe Ekpo, Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro
Ya ce a ranar Lahadi INEC ta shirya za ta sake zaɓen rumfunan zaɓe wajen 100 a ƙaramar hukumar Arochukwu, ...
Kalu ya yi wannan kalami a Ƙaramar Hukumar Umunneochi, inda ya ce za a kakkaɓe duk wani mai kawo wa ...
Jin haka sai dandazon masu cin abinci sula taru kaf ɗin su su ka lakaɗa masa dukan tsiya, sannan suka ...
A rana mukan yi cinikin Naira 10,000 sannan a duk ranar da ba mu yi aiki ba mukan yi asarar ...
Ya bayyana cewa ana yayata cewa “wai kungiyar mu ta bai wa wasu batagari iznin kai hare-hare a ciki da ...