Babu abinda gwamnan Kwara ya maida hankali akai illa ya ci mana mutunci – Saraki
Ina so in tabbatar muku cewa muna da takardun wadannan filaye wanda mahaifin mu ya mallaka.