RASHIN TSARO: Najeriya ta kama hanyar tarwatsewa gadan-gadan – Abdulsalami Abubakar
Haka kuma a cikin makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Bauchi da na Benuwai su ka yi zazzafar cacar-baki ...
Haka kuma a cikin makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Bauchi da na Benuwai su ka yi zazzafar cacar-baki ...
Ibrahim ya kuma yi wa Buhari Ministan Sufuri da Harkokin Jiragen Sama a lokacin da Buhari ya yi mulkin soja, ...
Janar din ya ce wajibin kowane dan Najeriya ne ya tabbatar da cewa an samu tsaro a fadin kasar nan.
Kwamitin Abdulsalami ya gana da Atiku tun a ranar Alhamis, a gidan sa da ke Abuja.