Kotu ta tsare wani Ustaz a dalilin yi wa wata yar shekara 5 fyade a masallaci byAisha Yusufu June 24, 2019 A haka ne fa wasu suka saka kamara a harabar masallacin daga nan suka kamashi.