SUN SATA AN SACE: Yadda aka yi watandar gidaje 222 da Maina ya kwato
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.
Shugaban kwamitin dake shawartan shugaban kasa akan harkokin cin hanci Itse Sagay ya ce tun tuni ya kamata a kori ...
An kiyasta wannan gida zai kai dala milyan 2.
Femi Adeshina ne ya sanya wa wannan takarda hannu.
Ministan Harkokin Cikin Gida Abdulrahman Dambazau ya ce ba shi da masaniya akan haka.
Yadda gwamnatin Buhari ta dawo da tsohon shugaban hukumar fanshon da aka kora saboda harkalla.