KASHE-KASHE: An yi zanga-zangar neman a cire Shugabannin Sojojin Najeriya
Wani gungun ‘yan Najeriya sun gudanar da zanga-zangar neman a cire shugabannin hukumomin sojojin kasar nan.
Wani gungun ‘yan Najeriya sun gudanar da zanga-zangar neman a cire shugabannin hukumomin sojojin kasar nan.
gwamnati ba za ta yi kasa kasa ba wajen hukunta wadanda suka aikata wannan mummunar aiki a jihar ba.