APC TA YI RASHI: Dalilin ficewa ta daga APC na koma jam’iyyar mai alamar kayan marmari -Abdulmumin Jibrin
Jibrin ya ci gaba da bayyana abin da ya kira tantagaryar rashin mutuncin da wannan babban ɗan gudubale ke gantsara ...
Jibrin ya ci gaba da bayyana abin da ya kira tantagaryar rashin mutuncin da wannan babban ɗan gudubale ke gantsara ...
Buhari ya fadi haka ne bayan halartar tafsirin Alkur'ani a masallacin fadar shugaban kasa.
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."
Za'ayi jana'izan Hajiya Aminatu yau lahadi a Katsina.