Makonni uku da sace Magajin Garin Daura har yanzu shiru
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Ba irin auduga za aka aiko mana da shi, matsalar tsaro ne ya ke ci mana tuwo a kwarya