ALLAH YA HADA KOWA DA RABON SA: ‘Na hakura da APC haka nan’ – Abdulmumini Jibrin
A sako da ya saka a shafin sa ta tiwita kan hakan, Jibrin ya ce zai sanar da jam'iyyar da ...
A sako da ya saka a shafin sa ta tiwita kan hakan, Jibrin ya ce zai sanar da jam'iyyar da ...
Honarabul Doguwa na wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa ne a majalisar Tarayya.
Na ga Buhari cikin annashuwa.
Ba za mu dawo da Abdulmumini ba sai ya roki majalisa - Majalisar Wakilai.
Yace hakan shiri ne kawa domin a ci masa mutunci.
Jam’iyyar APC na karamar hukumar Bebeji, jihar Kano ta sanar da korar dan majalisa mai wakiltar Karamar hukumar a majalisar ...
Bayanai sun nuna cewa gwamnan jihar Kano din ya gana da Kakakin Majalisar akan hakan.
Bayan haka kuma ya jagoranci saukar Alkur’ani mai girma da ya sa ayi domin samun lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari
Abdulmumini jibrin ya shawarci Buhari da ya sauka daga kujeran shugabancin Najeriya.
“ Babu wani abin da yayi wa mazabun sa na azo a gani a tsawon shekarun da yayi a majalisa.