AMBALIYAR KATSINA: An kara tono gawarwaki 10
Ambaliyar wadda ta mamaye yankin ranar 15 Ga Yuli, ta kashe mutane 44 kuma ta lalata gidaje sama da 500.