ZABEN 2019: ‘Yan Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman a filin Arfa
Dodo ya ce yin irin wannan addua ya zama dole ganin cewa kafin Hajji mai zuwa an yi zaben 2019.
Dodo ya ce yin irin wannan addua ya zama dole ganin cewa kafin Hajji mai zuwa an yi zaben 2019.
Abdullahi ya shaida wa Sashen Hausa na BBC a yau Labara
Wannan mummunar abu dai ya faru ne a karamar hukumar Babura, jihar Jigawa.
Amaechi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Punch.
Abdullahi ya ce za a fara da maniyyatan jiha Kogi ne
An saki mata da ya'yan Kwamishinan ne ranar litini bayan tsorata da sakon da 'yan sanda suka yi ta aika ...
Abdullahi ya ce karamar hukumar Zariya ce ta fi ko wace karamar hukuma a jihar samun ayyukan raya gari
Baya-bayan nan dai an saki wasu har su 400 da ake tsare da su a barikin sojoji na Kainji.
Saudiyya ta kuma yi gargadin cewa a cikin watan Mayu za ta rufe kofa.
“Wasu sun dade rabon su da gida, sun matsu su koma, wasu kuma dan guzirin na su ne ya kare.”