HOTUNA: Nafeesat Abdullahi ta girgiza yanar gizo da sabbin hotuna na burgewa
Jarumar Kannywood, Nafeesat Abdullahi ta girgiza shafukan sada zumunta da sabbin hoto domin kayatar da masoyanta.
Jarumar Kannywood, Nafeesat Abdullahi ta girgiza shafukan sada zumunta da sabbin hoto domin kayatar da masoyanta.
Tsohon shugaban Kwastam Abdullahi Inde ya rasu a wani asibiti a Abuja inda yake jinya.
Allah ya sa mun fatattake barayin cikin dare. Ya yi kira ga mutane su rika gaggauta sanar da 'yan sanda ...
Ibrahim ya kuma yi wa Buhari Ministan Sufuri da Harkokin Jiragen Sama a lokacin da Buhari ya yi mulkin soja, ...
Abokina Abdullahi ne ya bani shawara in kashe Isaac kuma wai mu birne shi a gona ta.
'Yan bindigar sun afka cikin gidan Aliyu Muhammad su ka tafi da matar mai suna Aishatu.
Akomolede ta ce Abdullahi zai nema musu gidan hayanda za su zauna kuma zai rika biya musu kudin makaranta.
Abdullahi ya ce, in banda cika baki da gwamnatin Buhari ke yi, sannan a kullum ana kashe mutane kamar kaji ...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar ya shaida haka a taro da yayi da sarakuna da shugabannin addini na jihar.
Wannan sanarwa ta fito ne bayan hukumar NCDC ta Sanar cewa mutane 16 ne suka kamu da cutar a jihar ...