Manyan makarantun jihar Kano za su koma karatu ranar 26 ga Oktoba
Kwamishinan ya ce sai dai ba kamar yadda ake zuwa kullum ba a da ɗaliban za su yi.
Kwamishinan ya ce sai dai ba kamar yadda ake zuwa kullum ba a da ɗaliban za su yi.
Hatta ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, sun shiga sahun masu neman a rushe SARS.
Kwamitin shirya wannan zabe na jihar Edo karkashin Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya ce an tafka magudi da aringizo a ...
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
‘Yan sanda na neman inda aka yi garkuwa da mai caccakar Ganduje
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ne zai zama shugaban majalisar sarakunan Kano din.
Mutane 121,299 ne za su sake zabe a kananan Hukumomi 22 na jihar Benuwai.
Za a ci gaba da shari’ar ranar 21 ga watan Nuwamba.
An kara sakin bidiyon Ganduje na cusa daloli cikin aljifan kaftani
Duk da wannan zuga da kambamawa da Ganduje ya rika yi wa Buhari, shugaban kasar bai samu halartar taron walimar ...