Ban taɓa tunanin zan zama shugaban APC a kwanaki 30 da su ka gabata ba – Abdullahi Adamu
Hakan ya tabbata, ganin yadda aka yi ta kai gwauro da mari tsakanin fadar shugaban ƙasa, domin ganin sauran 'yan ...
Hakan ya tabbata, ganin yadda aka yi ta kai gwauro da mari tsakanin fadar shugaban ƙasa, domin ganin sauran 'yan ...
Adamu ya yi wannan bayani a ranar Talata, lokacin da ya ke ganawa da Mambobin Tarayya 'yan APC a Abuja.
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da ...
An maye gurbin sa da Sanata Aliyu Wammako, tsohon gwamnan jihar Sakoto.