DALLA-DALLA: Guduma 7 Da Kotu Ta Buga Bisa Kan Ganduje Cikin Watan Nuwamba
Ganduje wanda har yau fatalwar zaɓen 'inkwankulusib', wanda aka ce bai kammalu ba ba ta fice daga cikin ƙwanƙwaman kan ...
Ganduje wanda har yau fatalwar zaɓen 'inkwankulusib', wanda aka ce bai kammalu ba ba ta fice daga cikin ƙwanƙwaman kan ...
Yanzu dai APCn Kano ta daɗa dagulewa domin karshenta kuto za ta raba gaddama tsakanin bangarorin biyu.
Ganduje ya ce ya yi mamakin abin da ya faru, domin ba shi da masaniya.