Buhari ya nada Abdulhamid Dembos babban Darekta a gidan Talabijin na kasa byMohammed Lere April 1, 2017 Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.