Dawowar Saraki, Gwamna Ahmed da Ibeto cikin PDP ya zo daidai lokacin bukatar su -Inji PDP
Saraki da Ahmed duk ana zargin su da hannu a aikata fashi da makami da aka yi a garin Offa
Saraki da Ahmed duk ana zargin su da hannu a aikata fashi da makami da aka yi a garin Offa
Dama can an dade ana ta kai ruwa rana tsakanin Saraki da jam'iyyar APC.
An ga sufeto janar din 'yan sandan kasa Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa.