Duk da kisan da akayi wa mutanen jihar Zamfara, gwamna Yari ya yi zaman sa a Abuja
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
Majiya ta ce hanyar shiga kauyen Birane ta na hadari sosai kuma ba ta da kyau.
gwamnan jihar Abdul’aziz Yari ya umurci shugabanin kungiyar NLC din da su kawo ainihin sunayen ma’aikatan da gwamnatin ta ki ...