EFCC ta kama tsohon Gwamnan Zamfara, ta na neman ƙwaƙulo naira biliyan 20 a hannun sa
An damƙi Yari a ranar Lahadi a Abuja, kwanaki kaɗan bayan ya ci zaɓen fidda-gwanin Sanatan APC na Zamfara ta ...
An damƙi Yari a ranar Lahadi a Abuja, kwanaki kaɗan bayan ya ci zaɓen fidda-gwanin Sanatan APC na Zamfara ta ...
Idan ba a manta ba, tun bayan canja sheka da gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle yayi daga jam'iyyar PDP zuwa ...
A ranar Litinin da misalin ƙarfe 11:30 na dare, 'yan bindiga sun kutsa cikin garin Talata Mafara su ka yi ...
Ɗan uwa, ka kuwa san cewa ɗan jarida yana da sahalewar tsarin mulkin Nigeria domin ya zama mai sa ido ...
Amma abinda nake so su sani shine ba su isa su hani yin takarar shugabancin jam'iyyar APC ba. Zan yi ...
Bangaren tsohon gwamna Abdulaziz Yari, da bangaren Marafa su amince su kauda banbanci da rashin jituwar da ya shiga tsakanin ...
Abdul’aziz yayi wannan godiyar ce a cikin wani sakon bayani da ya fitar jiya Litinin a Kaduna.
Hakan yasa a koda yaushe mutane na yi masa fatan alkhairi da kuma addu'oin gamawa lafiya.
Ya ce ko ma wane ne, to ya kawo hujja kwakkwara da za ta gamsar da hukuma, har a hukunta ...
Yari ya yi wannan barazana ce a cikin wata takarda da kakakin yada labaran sa, Ibrahim Dosara, a Gusau, babban ...