BANKWANA DA 2022: Bibiyar Alƙawurran Da Buhari Ya Cika Da Waɗanda Ya Kasa Cikawa Tun Daga 2015
Ba ta karan kan 'yan Najeriya da ke ɗanɗana tsadar rayuwa da ƙuncin fatara da rashin tsaro ba, shi kan ...
Ba ta karan kan 'yan Najeriya da ke ɗanɗana tsadar rayuwa da ƙuncin fatara da rashin tsaro ba, shi kan ...
EFCC ta dade ta na haska cocilar ta kan Yari, dangane da yadda ya “tsoma dungulmin hannun sa cikin kudaden ...
Sakamakon zaben da aka yi ya nuna cewa kuri’un da aka soke a rumfuna 14 sun zarce yawan banbancin yawan ...
Kakakin Majalisa ya ce an bai wa kwamitin da aka kafa kwata daya domin ya yi bincike kuma ya gabatar ...
Wannan ficewa da suka yi koma baya ne matuka ga jam'iyyar PDP a jihar Zamfara da PDP ke mulki.
Bayan wannan bayani, sai Kakakin Majalisa ya sa aka sake karanta wannan kudiri, daga nan kuma aka kafa kwamiti na ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta kaddamar da shirin raba kayan abincin azumi da na da Sallah ga marayu 40,000.
Ya kara da cewa ko a jikin sa ba zai taba damuwa ba idan APC ta fadi zabe a jihar ...
Yari ya yaba wa jami'an tsaro bisa ga kokarin da suke yi na samar da tasro a jihar.
Ya buga misali da ita kanta Lagos cewa a yanzu ta na kashe naira bilyan 7 a kowane wata, wajen ...