Matawalle zai dauki sabbin ma’aikata 8000 aikin gwamnati a jihar Zamfara
Matawalle ya ce tuni har gwamnatin sa ta tara kudaden da zata rika biyan sabbin ma'aikatan.
Matawalle ya ce tuni har gwamnatin sa ta tara kudaden da zata rika biyan sabbin ma'aikatan.
Tun Kafin nan Shittu ya rike mukamin dan majalisa mai wakiltar mazabar sa a amajlisar tarayya a baya.