Buhari yayi ganawar sirri da Saraki da gwamnoni 4 byMohammed Lere July 19, 2018 0 Bayan wadannan gwamnoni, zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya halarci ganawan.