Atiku ya nemi PDP ta Ladafta Sanata Abbo da ya rika dalla wa mata mai jego mari
Abbo shi ne Sanata mafi kankantar shekaru. Shekarun sa 41 da haihuwa.
Abbo shi ne Sanata mafi kankantar shekaru. Shekarun sa 41 da haihuwa.
Akwai kuma Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode da sauran jama’a da dama.