Tinubu ya ci amanar Kiristoci, ba zan cigaba da mara masa baya ba tunda ya zabi musulmi mataimaki – Sanata Abbo
Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.
Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.
Ya kara da cewa ya fahimci babu wani shugaba da ya kula da al'ummar Najeriya kamar Shugaba Muhammadu Buhari.
Matar mai suna Osinibira Warmate, Sanata Abbo ya ci zarafin ta ne a shagon sayar da zakarin roba da kayar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da afkuwar lamarin.
Yadda Sanata Abbo ya yi sa-in-sa da Kwamitin Majalisar Dattawa
An gurfanar da shi ne a Kotun Majistare da ke Zuba, dake Abuja.
An gurfanar da Sanatan da ya mam-mari matar aure cikin a kotu
A hira da yayi da manema labarai ya ce lallai ya yi mummunar kuskura abinda yayi.
Abbo shi ne Sanata mafi kankantar shekaru. Shekarun sa 41 da haihuwa.
Akwai kuma Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode da sauran jama’a da dama.